Latest
Tsohon Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Wakilai, Farouq Aliyu, ya ce ya ƙi N250m da aka ba shi domin ya goyi bayan ƙoƙarin Obasanjo na wa’adin mulki na uku.
Jam'iyyar APC ta lashe zaɓen cike gurbi na kujerar Dawakin Kudu/Warawa a Majalisar Dokokin Kano, inda Hussaini Yusuf Datti ya samu ƙuri’u 22,890.
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ce ta mika wasu sharudda ga Amurka ta hanyar Qatar domin kawo karshen yakin, ciki har da sakin kudaden da aka kwace.
Ƙungiyar Houthi da ke Yemen ta ce ta kai hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa kan wasu wurare masu muhimmanci a kasar Saudiyya.
Shugabancin jam'iyyar NDC ya nesanta kansa da kwamitin yaƙin neman zaɓe mai mambobi 59 da OK Movement ta kafa domin Peter Obi da Rabiu Muaa Kwankwaso
Yan bindigar da suka yi garkuwa da malaman addinin Musulunci shida a jihar Zamfara sun bukaci a biya su N30m a matsayin kudin fansa domin sakin su.
Rahotanni sun nuna cewa an kama wata matar sure, Bilkisu Sani da ke yankin karamar hukumar Rogo ta jihar Kano kan zargin kashe mijinta, Hafizu Gausu.
Aisha Buhari da wasu 'yan Najeriya halarci wata liyafar maraba da ita a Spain, inda ta bayyana wasu muhimman abubuwa yayin ziyararta tare da sababbin hotuna.
Gwamnan jihar Ebonyi da ke Kudu maso Gabashin Najeriya, Francis Nwifuru, ya tsige Kwamishinan Ayyuka na jihar, Engr. Stanley Lebechi Mbam, daga mukaminsa nan take.
Masu zafi
Samu kari