Latest
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya gargadi ‘yan Najeriya cewa dawo da tallafin man fetur na iya dawo da dogayen layukan mai tare da kawo cikas ga biyan albashi.
APM ta bukaci hukumomin Amurka su bayyana sakamakon rahoton FBI kan zarge-zargen safarar miyagun kwayoyi da ake alakanta da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Sheikh Haliru Maraya ya gargadi ‘yan siyasa kan alkawuran 2027, yana mai cewa dawo da tallafin man fetur na iya kara jefa tattalin arzikin Najeriya cikin matsala.
KNN ta bayyana yadda wata magana daga Aisha Kwankwaso ta zaburar da kokarin hada Rabiu Kwankwaso da Peter Obi domin tunkarar zaben shugaban kasa na 2027
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya roki kotun Amurka ta dakatar da fitar da takardunsa na FBI da DEA, yana zargin makarkasya ta siyasa daga 'yan adawa.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Tirmidhy Usamat, ya rasu a Osun, yayin da aka gudanar da jana’izarsa a Osogbo ranar Lahadi 30 ga watan Agustan 2026.
Omoyele Sowore ya ce zai zama shugaban Najeriya bayan zaben 2027, yayin da hukumar DSS ta nemi dage karar da ake yi masa har bayan zaben shugaban kasa.
Masu cin gajiyar shirin N Power sun lashi takwabin zaban Atiku Abubakar a zabe shugaban kasa na 2027 da ke tafi nan da wasu watanni kadan masu a Najeriya.
Wani Kirista a Plateau ya gina Masallacin Juma’a domin Musulmi, yana mai cewa aikin zai ƙarfafa haɗin kai, zaman lafiya da jituwa tsakanin al’ummar yankin.
Masu zafi
Samu kari