Latest
Jamilu Yusuf Zarewa ya yi wa malamai wa'azi gabanin zaben 2027. Nasihar za ta taba malamai masu zake wa wajen tallar Tinubu/Shettima da masu sha’awar shiga siyasa
Hukumar INEC ta sauya sunayen wasu yan takara na jam'iyyu daban-daban a jerin sunayen yan takarar gwamnan da ta fitar a ofisoshinta na jihohin Najeriya.
Kasar Iran ta ce ta kai hari kan sansanin sojin Amurka a UAE da jirage marasa matuki, yayin da Washington ke fuskantar gargadin kwamandoji kan ci gaba da yaƙin Iran.
Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang ya dakatar da ayyukan wata ƙungiya mai ikirarin Hisbah a Jos North, yana mai cewa ayyukanta ba su da izinin doka
Gwamnatin mulkin sojan Jamhuriyar Nijar ta yi nasarar guntule fiffiken wani yunkurin juyin mulki, to sai dai kuma zaman dar-dar da rashin tabbas na ci gaba a Niamey.
Jam’iyyun adawa za su taru a Abuja domin tattauna haɗin kai da dabarun kayar da Tinubu a 2027, yayin da PDP ta ƙi shiga taron da G-100 ta shirya.
Shugaba Bola Tinubu ya bar Najeriya zuwa Turai domin hutun makonni uku, yayin da mai ba shi shawara kan yada labarai ya ce hutun zai ba shi damar caja batirinsa.
Atiku Abubakar ya soki tafiyar Bola Tinubu Turai domin hutu, yana cewa Najeriya na cikin matsaloli yayin da shugaban ya zaɓi tafiya maimakon magance su.
Gwamnati ta kashe N37.6bn a tafiye-tafiye. Bola Tinubu ya yi balaguro 51 zuwa ƙasashe 30, sannan an kashe N700.7m a kan tafiye-tafiyen Uwar Gidan Shugaban Ƙasa.
Masu zafi
Samu kari