Latest
Tsohon gwamnan Bayelsa, Timipre Sylva, ya yi murabus daga APC, yana mai sukar gwamnatin Tinubu tare da alakanta jam’iyyar da gazawa da rikicin siyasa.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hare-hare kan kauyuka 17 a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, sun kashe bayin Allah tare da yin garkuwa da wasu da dama.
Wasu 'yan mata guda uku daga gida ɗaya sun rasu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya kife a Tiga Dam da ke jihar Kano. Shugabar karamar hukuma ta yi ta'aziyya.
Reno Omokri ya ce babu bayanan laifuffuka na Bola Tinubu a FBI, yana mai cewa bayanan da hukumar ke da su ba lallai ne su kasance na aikata laifi ba.
Hukumar TETFund ta bukaci malaman manyan makarantun gaba fa sakandire da du cike bayanansu a shafin sabon zagayen tallafin NRS, ta fadi ranar da za a rufe.
Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare al'umma daga rarrabuwar addini.
Rundunar yan sandan jihar Sakkwato ta yabbatar da kai hari wani kauye a karamar hukumar Rabah, inda aka kashe manoma takwas tare da jikkata wasu da dama.
Yan bindiga sun kashe shugaban jam'iyyar APC na Rantan, Garba Buba, da wani mazauni, yayin da hare-haren garkuwa da mutane ke ƙara tsananta a jihar Kano.
Hukumar INEC ta musanta zargin NDC na sauya 'yan takararta a jihar Anambra, tana mai cewa jam'iyyu ne ke da ikon zaɓar da gabatar da 'yan takara.
Masu zafi
Samu kari