Latest
Hukumar NiMeT ta bayyana cewa za a sha ruwan sama mai karfi a wasu jihohi yayin da za a samu matsakaici a wasu. Sun hada da Gombe, Kano da sauransu.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun sojin Najeriya sun karbi wasu manyan yan ta'addan ISWAP da suka hana mazauna jihar Borno da kewaye zaman lafiya.
Bayan shekaru 50, gwamnatin tarayya ta yi wasu gyare-gyare a tsarin NYSC. Sabon tsarin ya zo da rage karfin sojoji, kokarin koyar da sana'o'in zamani da kyau.
A labarin nan za a ji cewa gwamna Inuwa Yahaya ya ba wa yan Arewa hanyar da za a bi wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro da ta hana yankin katabus.
A labarin nan, za a ji cewa Mai shari'a Justice Diruis Khobo ya kuma hana belin tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa'i, zai ci gaba da zama a hannun ICPC.
EFCC ta gurfanar da wasu tsofaffin shugabannin matatun Port Harcourt da Warri kan zargin wanke kudin haram da karkatar da kudaden gyaran matatun mai.
Gwamnatin Amurka ta bayyana cewa ta samu galaba babba a farmakin da t kwo Najeriya domjn dakile ayyukan ta'addanci, ta ce an kashe mayaka 199 a hari guda.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ta amince da ayyukan manyn tituna a jihohi 10, wanda zai lakume fiye da Naira tiriliyan 2.
Shugaba Tinubu ya rantsar da sababbin kwamishinoni 8 na RMAFC da NPC bayan amincewar Majalisar Tarayya, ciki har da wakilai daga jihohi daban-daban.
Masu zafi
Samu kari