Latest
A labarin nan, za a ji cewa wata saniya ta jawo rikici a tsakanin manoma na makiyaya a jihar Kano, lamarin da ya jawo aka gwabza har mutum 12 suka jikkata.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa Maso Gabas, Alhaji Nasiru Liman Jalbu ya yi kira a saki shugaban kungiyar na kasa Alhaji Bello Bodejo da aka kama.
Jigon ADC, Cif Eze Chukwuemeka Eze ya soki kalaman ministan Abuja, Nyesom Wike kan ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyarsa, Alhaji Atiku Abubakar.
Shugaban cocin RCCG, Fasto Enoch Adeboye, ya bayyana cewa Ubangiji ya sanar masa yadda za a saki dalibai da malaman da 'yan bindiga suka sace a jihar Oyo.
Sama da mutum 1,300 ne suka mutu a kasashen Turai da suka hada da Faransa, Jamus, Spain da sauransu saboda tsananin zafi da bulla a kasashen a bana.
Hukuncin kotu ke da wuya, sai aka ji wani babban mutumin Seriake Henry Dickson ya shiga APC daga jam’iyyar APC. Jiya ya rabu da NDC zuwa APC da aka soke masu rajista
Uwargidan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Remi Tinubu ta yi martani dangane da sukar da ake yi mata kan bada jarin kasuwa ga mata masu kananan sana'o'i.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran NDC na kasa, Sanata Seriake Dickson ya bayar da tabbacin cewa jam'iyyar ta fara sanya sunayen 'yan takararta a manhajar INEC.
Akwai yiwuwar a ga sauyi tsakanin wadanda suka lashe zaben tsaida gwani da wadanda APC za ta tsaida takara a karshe. Yanzu an fara ba INEC sunayen 'yan takara.
Masu zafi
Samu kari