Latest
Wasu 'yan mata guda uku daga gida ɗaya sun rasu bayan kwale-kwalen da suke ciki ya kife a Tiga Dam da ke jihar Kano. Shugabar karamar hukuma ta yi ta'aziyya.
Reno Omokri ya ce babu bayanan laifuffuka na Bola Tinubu a FBI, yana mai cewa bayanan da hukumar ke da su ba lallai ne su kasance na aikata laifi ba.
Hukumar TETFund ta bukaci malaman manyan makarantun gaba fa sakandire da du cike bayanansu a shafin sabon zagayen tallafin NRS, ta fadi ranar da za a rufe.
Solomon Dalung ya bukaci Gwamnatin Plateau ta bayyana hujjojin zargin Hisbah, tare da gano masu daukar nauyinsu da kare al'umma daga rarrabuwar addini.
Rundunar yan sandan jihar Sakkwato ta yabbatar da kai hari wani kauye a karamar hukumar Rabah, inda aka kashe manoma takwas tare da jikkata wasu da dama.
Yan bindiga sun kashe shugaban jam'iyyar APC na Rantan, Garba Buba, da wani mazauni, yayin da hare-haren garkuwa da mutane ke ƙara tsananta a jihar Kano.
Hukumar INEC ta musanta zargin NDC na sauya 'yan takararta a jihar Anambra, tana mai cewa jam'iyyu ne ke da ikon zaɓar da gabatar da 'yan takara.
Kwamishinan Matasa da Wasanni na Borno, Sainna Buba, ya janyo cece-kuce bayan yin barazanar cutar da masu adawa da APC da kuma hana su amfana ta gwamnati.
Kasar Koriya ta Arewa ta ce Amurka ba ta sauya manufarta ba, ta kuma sha alwashin ƙara ƙarfafa makamanta na nukiliya tare da ƙin buƙatar kawar da su.
Masu zafi
Samu kari