Latest
Sabbin dalilai a ranar Alhamis sun bayyana dangane da yadda dan kasar Denmark, Peter Nielsen, ya kashe shahararriyar mawakiya Zainab Alizee tare da diyar ta 'yar shekaru 3, Petra, a gidan su na Banana Island dake birnin Ikoyi.
Mutane sun fara shakkun alkaluman kudaden da aka kwato ne, tun daga abinda mai rikon mukamin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) Ibrahim Magu ya ce: sun yi nasarar kwato Naira Bilyan 739, da kuma abinda minista
Shugaba Buhari yace fadan Makiyaya da Manoma a Najeriya ya girmi gwamnatinsa. Shugaban Buhari ya bayyana hakane a ranar Laraba, a garin London, lokacin da yake amsa tambayar da Reverend Justin Welby yake masa game da rikicin.
Kwanan nan mu ka ji cewa Najeriya ta fi karfin irin su Rasha a wajen yawan jama’a. Yanzu maganar da ake yi Najeriya na daf da zama kasa ta 5 wajen tarin al’umma a Duniya. Mutanen Najeriya sun doshi mutum miliyan 200.
Gwamnatin Buhari ta kuma bada damar a gina Jami’ar Soji a Najeriya a Garin Biu a cikin Jihar Borno. Adamu Adamu wanda shi ne Ministan ilmi na kasar ya bayyanawa manema labarai wannan a babban Birnin Tarayya Abuja.
NAIJ.com ta ruwaito cewa Daraktan Sojojin na harkokin jama’a Burgediya janar Texas Chukwu, yace sunyi nasarar kashe uku daga cikin ‘yan Boko Haram din, a lokacin da ake musayar wuta a tsakanin sojojin da ‘yan Boko Haram.
Rahoto ya nuna cewa kudin da masu aiki da kalanzir a gida suke siyan duk lita ya fadi da kaso 6.79 a cikin dari a wata wata Kuma da kaso 13.66 a cikin dari a duk shekara shekara zuwa N268.99 a watan Maris daga N288.57 a watan...
Za ku ji cewa man fetur din da Najeriya ke hakowa a duk rana ya ragu sosai a watan Jiya. Idan ba ku manta ba a farkon shekarar nan Najeriya na hako abin da ya haura ganga miliyan 2.1 a duk rana ta Allah a wannan watan.
Wani Malamin kuma ya shawarci gwamnati ta dauki hukumomin da suke kula da Malamai wajen shirya jarabawar, hakazalika yayi kira da a sanya maki mai tsaka tsakiya. Wata Malamar kuma nuna adawa ta yi da jarabawar “Bana son jarabawar,
Masu zafi
Samu kari