Latest
Babu tantama a 'yan siyasar duniya masu farin jini a yau, shugaba Muhammadu Buhari na daya cikin ukku, A zamanin nan, irin soyayyar da ake yi masa, in da a da ne, sai abn ya zamo wani sabon addini ko darika, arewar Najeriya na son
Matar shugaban kasa, Aisha Buhari ta bukaci cibiyoyin kiwon lafiya na kudi a Najeriya da su rangwanta kudin da suke karba don aikin su a kasar. Matar shugaban tayi Kiran ne a lokacin da kungiyar likitocin gwamnati da masu zaman...
Yayi jinjina ga shugaban Custom na kasa, Col. Hameed Ali gameda goyon bayan da yake badawa. Haka ma hukumar yan'sanda da sojin Najeriya. Yayi alkawarin hukumar bazasu gaji ba gurin durkusar da bata gari da kuma karawa gwamnati kud
Shugaban hukamar ya bayyana takaicinsa gami da yadda har yanzu ake cigaba da samu. Masu kunnne kashin da suke cigaba da shiga wannan mummunar sana'a safarar mutane du kuwa da cewa gwamnati da masarautun gargajiya na ɗaukar matakai
Rundunar yansada ta jihar Ondo, ta bijirewa rahotan da yace jami’an hukumar sun yi harbi ga dalibai yayin da suke gudanar da zanga-zanga a ranar Litinin a garin Akure, yayin da daliban jami’ar ke nuna rashin amincewarsu da sabon
Masu zanga-zangar dai sun ke waye shataletalen Lord Lugard inda ofishin jam’iyyar yake, suna dauke da kwalaye da ajikinsu aka rubutan “Rashin adalci barazana ne ga wanzuwar al’ummah. Abin takaici ne bayan munyi aiki tukuru ga jam
Wata jaridar wasanni a kasar Sifen ta rawaito cewar Messi ya yiwa Umtiti fadi har saida bakinsa ya yi kumfa yayin hutun rabin lokaci. Jaridar ta ce, Messi ya zargi dan wasan bayan da kin mayar da hankali a kan wasan saboda tunanin
A yau Laraba ne wani fasto mai suna Joshua Ibeneme ya ziyarci kotun Igando a garin Legas inda ya bukaci a raba aurensa da matarsa, Uzoamaka wanda sukayi shekaru 21 tare saboda yana zarginta da aikata zina da wasu mambobin cocinsa
Malam Joseph yace saura kiris da sun yi awon gaba da yan matan dace cikinsu, inda yace har sun waresu, amma daga bisani wani daga cikinsu ya bada shawarar a kyale yan matan. Daga nan yace sai dunguma zuwa Birnin Gwari, inda suka s
Masu zafi
Samu kari