Latest

Jam'iyyar PDP ta baiwa Ummi Zeezee babban mukami
Jam'iyyar PDP ta baiwa Ummi Zeezee babban mukami
Labarai
daga  Aisha Musa

Rahotanni sun kawo cewa babban jam’iyyar adawan Najeriya, PDP ta baiwa tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Ummi Zeezee babban mukami. An bata mukamin shugabar riko ta mata ta kungiyar dake yiwa PDP kamfe gida-gida.