Latest
Tshohuwar matar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a wannan jamhuriyar Cif Olushegun Obasanjo mai suna Taiwo ta bayyana ra'ayin ta na cewa ko kusa ba ta fatan shugaban kasar Najeriya na yanzu ya sake tsayawa takara a 2019.
An tsinci gawan jaririn dan wata 8 mai suna Abdulaziz, a ranan Alhamis cikin randan ruwa a jihar Edo. An tsinci gawan wannan jariri ne a gida mai lamba 53 Obakhavbaye Street, Benin City. An samu labarin cewa mahaifiyar ta zaga bay
Dakarun Sojojin Najeriya wanda ke gudanar da atisayen 'Ayem Akpatuma' sun damke mutane biyu da ke da hannu cikin tayar da rikicin Taraba wanda ya faru a kananan hukumomin Takum da Ussa, wanda aka kamu sune; Danasabe Gasama da kuma
Wata babban kotun da ke zaune a Lafia, babban birnin jihar Nasarawa ta yanke hukuncin kisa a kan wani Saja na 'Yan sanda, Vincent Manu saboda samun shi da hannu wajen kisan wani dan kasuwa, Stephen Anakwe wanda yayi wa sharrin cew
Iyalan jami’in dan sandan da aka hallaka a mummunan harin da aka kai yankin Offa na jihar Kwara sun shiga halin dimuwa da damuwa. A yanzu haka suna nan sun rasa inda zasu sanya ransu domin suji dadi, bayan mutuwa ta raba su.
A daidai lokacin da azumi ke gabatowa, a birnin Makkah na kasar Saudiyya kuwa aiki ne ya kankama. Ana aikin ne domin fadada kewayen Masallacin Harami wanda ke birnin. Wannan aikin fadada Titin Ibrahim Al-Khalil ne.
Wata dalibar ajin karshe na makarantar sakandire ta gamu da ajalinta sakamakon wuta ya kama tufafinta yayinda taje Coci domin ayi mata addu'a na musamman domin samun nasara a jarabawar gama sakandire (WASSCE) da za ta rubuta.
Tawagar dake son ganin ya sake fito takara wanda mafi yawan su matasa ne, sun bayyana cewa sun dauki kudirin sake zaben gwamnan domin ganin ya ci gaba da gudanar da ayyukan cigaban da ya soma a mulkinsa na farko.
Yau ne Musulmin duniya ke bikin tunawa da maulidin Isra'i da Mi'iraji, Musulmai sunyi imani cewa yau ne annabi ya hau dokin mai fiffike da ake kira buraqa domin zuwa sama ta bakwai. Ana so a raya daren da hailala da salatai da...
Masu zafi
Samu kari