Gwamnatin Tarayya ta kashe N100m don dawo da harkar samar da manja a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta kashe N100m don dawo da harkar samar da manja a Najeriya

- Kokarin gwamnatin Tarayya na farfado da harkar noma ya kasa samun tagomashi

- A baya Najeriya tana fitar da manja dila-dila domin ta sami kudin shiga

- A yanzu ana koakrin farfado da sana'ar bayan da Malaysiya ta amshe kasuwar

Gwamnatin Tarayya ta kashe N100m don dawo da harkar samar da manja a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta kashe N100m don dawo da harkar samar da manja a Najeriya

Gwamnatin Tarayya, a kokarinta na habaka da karfafa noma da harharta a fadin kasar nan, ta leka jihar Imo domin samar da sabbin kayan aikin sarrafa kwakwar manja don samar da manjan a fadin kasar nan, dama fitar dashi kasashen waje.

A kokarinta na samar da manja ga duniya, gwanatin Tarayya ta zuba jarin akalla N90m a masana'antun jihar Imo domin samar da tsaftatacciya kuma zamananniyar hanyar fidda manja daga kwakwarsa.

DUBA WANNAN: Mun daina Sulhu da Boko Haram

A baya dai, masu tatsar manjan, suna tattaka sh ne da kafa cikin datti, amma yanzu za'a dinga tatso shi ne da injina da gwamnatin ta samar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: