Latest
Fitacciyar tsohuwar jarumar nan a masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood wadda aka fi sani da Sa'adiyya Gyale ta yi karin haske game da yiwuwar dawowar ta shirin harkar fim musamman ma idan tayi na'am da irin rawar da
Kamar dai yadda muka samu daga majiyar mu FIM, daya daga cikin fitattun daraktocin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood watau Kabiru S. Yaro wanda aka fi sani da Kokobi tare da wasu mutane ashirin da bakwai ne suka sh
Wata majiya ta shaida mana cewar an dade ana takun saka tsakanin kabilun biyu tare da bayyana cewar dama dukkan kabilun na neman hanyar kaiwa juna hari. Kakakin hukumar 'yan sanda a jihar Kogi, ASP William Aya, ya tabbatar da faru
A yau fagen kalace-kalace na jaridar NAIJ.com ya kalato muku jerin shugabannin wasu kasashe mafi karfin iko a duniya. Wannan shugabanni bincike ya tabbatar da cewa babu wani shugaba a duniya da ya kere musu ta fuskar karfin mulki.
Rundunar dakarun sojojin Najeriya a jiya ta bayar da labarin samun nasarar da suka yi na fatattakar wasu 'yan Boko Haram tare da kashe bakwai daga cikin mayakan su a wani gumurzu da akayi a cikin dazukan jihar Borno. Kanal Onyema
Dazu mu ka ji cewa an karbe manyan bindigogi sama da 100 a hannu bata-gari a Neja. Yanzu dai Shugaban kasa Buhari na yaki da masu safarar migayun makamai. Rundunar ‘Yan Sanda sun maka wadanda aka kama a wani Kotu.
Tsohon kakakin majalisar wakillai ta Najeriya kuma dan asalin jihar Kano Alhaji Ghali Umar Na'abba ya bayyana cewa shi dai bai ga da wane ido shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai kalli 'yan Najeriya ba har ya ce su sake za
Zanga-zangar ta dauki sabon salo a jiya a yayin da dubban 'yan Shi'a suka fito tare da mamaye manyan titunan Abuja, lamarin da ya haddasa cunkuson ababen hawa. Rahotanni sun bayyana cewar hatta jami'an 'yan sanda da aka turo domin
A watan Oktoban shekarar 2016 ne Aisha Buhari ta jawo hankalin jama'a bayan wata ganawa da jaridar BBC inda take bayyana shakku a kan salon mulkin mijinta, shugaba Buhari, tare da kokwanton sake goya masa baya. Shugaba Buhari, ya
Masu zafi
Samu kari