Hotunan shagalin bikin dan Atiku da aka yi a kasar Dubai
- Tony, daya daga cikin 'ya'yan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya angwance.
- Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da matar sa, Jennifer, sun shiryawa dan na su biki mai kayatarwa a jiya
- Daga cikin wadanda suka halarci taron bikin akwai Sanatan Najeriya, Ben Bruce, jarumin wasan kwaikwayon Turanci a Najeriya, Ramsey Noah, da mai wasan barkwanci, AY
Tony, daya daga cikin 'ya'yan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya angwance.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da matar sa, Jennifer, sun shiryawa dan su bikin aure mai kayatarwa a jiya.
Dan Atiku, Tony, ya auri sahibar sa, Whitney, a jiya Asabar kuma an yi shagalin biki a Otal din Madinat Jumeriah dake kasar Dubai.
DUBA WANNAN: IBB ya mika kokon bara ga 'yan Najeriya dangane da zaben 2019
Biki da aka yada hotuna da bidiyo a dandalin sada zumunta, ya matukar kayatar.
Daga cikin wadanda suka halarci taron bikin akwai Sanatan Najeriya, Ben Bruce, jarumin wasan kwaikwayon Turanci a Najeriya, Ramsey Noah, da mai wasan barkwanci, AY.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng