Latest
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Legas ta kama wani Abdulrahman Mohammed da laifin yiwa aikin likitanci sojan gona. Mohammed makarantar Firamare kadai ya gama, amma yayi shekaru hudu yana sojan gona a aikin likitanci kafin a kama shi.
Za ku ji cewa Mutane sun fito da jar hula lokacin da Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya kuma tsohon Gwamna wanda shi ne Sanata a yanzu Kwankwaso ya kai ziyara Daura a jihar Katsina domin ta’aziyya.
Kamar yadda aka sani, tsarin bautar kasa a Najeriya dadadde ne kuma ya wajaba ga dukkan dan kasar da ya kammala karatun sa na digiri ko babbar difuloma kafin ya fara neman aiki. A tsarin, akan yi zama na akalla sati 3 a sansanin
Tsohon shugaban kasar Najeriya Ibrahim Babangida ya ayyana cewa shi yasan babu wani dan Najeriyar da zi dauki maganganun shi da muhimmanci musamman ma idan ya rubuta su saboda bakin fentin da yace an shafa mashi. Janar Babangida
Za ku ji cewa wani Tsohon ‘Dan Majalisar Wakilan Tarayyar Najeriya ta Tuwita da yace akwai rikici shigen irin na ‘Yan ta’addan Boko Haram a Jihar Zamfara wanda yayi kira a shirya kawo karshen fitinar tun da wuri.
A cewar kwamandan, hatsarin ya faru ne bayan tayar wata babbar mota ta fashe a dai-dai kauyen Buskuri mai nisan kilomita 15 daga Azare. Bayan fashewar tayar babbar motar ne, sai direban ya kasa sarrafa ta har ta je ta daki wata mo
A zaman da akayi yau ne, Gyen wacce a yanzu itace manajan Bankin Fidelity reshen jami'ar jihar Benue kuma shaidar hukumar yaki da almundahana ta kudi ta sanar da kotun yanda wadanda ake zargi suka zo bankin a jos a shekarar 2015..
Da take bayyana irin kalubalen da take fuskanta, Aisha, ta ce babban burinta shine ta kama ko hallaka wani kwamandan kungiyar Boko Haram da ake kira Bula Yaga wanda ta ce ya kware wajen keta musamman ga mata da kananan yara. Aisha
Za ku ji jerin shararrun matan da aka fi kauna a Duniya. Michelle Obama na cikin matan da su ka fi yawan masoya. Kwanaki mun kawo maku jerin mutanen da su ka fi farin jini a Duniya inda ku ka ji sunaye irin su Mai gidan ta Obama.
Masu zafi
Samu kari