Kasashe 8 da kasar Saudiyya ta haramtawa 'yan kasarta zuwa

Kasashe 8 da kasar Saudiyya ta haramtawa 'yan kasarta zuwa

- Tsoron koyo ta'addanci ya sanya Saudiyya ke kulle 'ya'yanta

- An hana su zuwa kasashe masu tsatsauran ra'ayi

- Amurka ta sanya wa Saudiyya ido saboda masu ta'addanci

Kasashe 8 da kasar Saudiyya ta haramtawa 'yan kasarta zuwa

Kasashe 8 da kasar Saudiyya ta haramtawa 'yan kasarta zuwa

Shin ko kun sa, kasar Saudiyya ta haramta wa 'yan kasarta ziyarar wasu kasashen? Kun kuma san kasashen yawanci na musulmi ne? A kokainta na hana 'yan kasarta shiga jihadin ta'addanci a kasashen duniya, kasar Saudi Arabiya ta haramtawa 'yan kasarta zuwa wasu kasashe.

Kasashen sun hada da wasu yankunan Pakistan, Afghanistan da ma Siriya da Turkiyya. Sai kuma kasar Iraqi a lokacin Saddam. Kai har ma da kasar Iran akwai sanya ido sosai ga wanda ya je, don tsoron kar ya kwaso muguwar aniya.

DUBA WANNAN: Sani Sidi da wasu Daraktoci sunn handame biliyoyi

Dalilan Saudiyyar basu rasa yadda ake samun masu tsatsauran ra'ayi, wadanda babban fatansu shine su tunzura samari a cikin Saudiyya su tashi zanga-zanga su ture Al-Saud daga mulki, su kafa kasar kaliffanci kamar yadda addini yaso ayi.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Hausa.legit.ng

Mailfire view pixel