Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito wannan lamari ya faru ne da safiyar ranar Litinin 16 ga watan Afrilu akan sabon titi na jihar Kano, hanyar zuwa karamar hukumar Madobi, a lokacin da ma’aikatan kamfanin ke kan hanyarsu ta zuwa aiki a ci
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da firam ministan Birtaniya, Theresa May, yai Litinin, 16 ga watan Afrilu, 2018 a birnin Landan. Mataimakin shugaban kasa kan sabbin kafofin yada labarai, Bashir Ahmad, ne ya bayyana hakan a shafin
Wani mumunan rikici ya barke tsakanin jami'an yan sandan Najeriya da yan kungiyar Shi'a a babban birnin tarayya Abuja da ranan nan. Idanuwan shaida sun bayyana cewa jami'an yan sandan sun watsa wa yan shi'an barkonon tsohuwa ne y
Sai dai kuma, yayin da yake karbar bakuncin shugabannin jam'iyyar karkashin jagorancin shugabanta, Olu Falae wanda shine sakataren Tsohon shugaban kasar a zamanin mulkinsa, janar Ibrahim Badamasi ya nuna goyon bayan sa ga sabuwar
Prophet George Fakolade shugaban cocin Divine Intelligence Ministry ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Ofishinsa na shugaban kasa a shekarar 2019. Ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai.
Ni da kaina saunawa ina rubutu a jaridu kan yadda abubuwa suke tafiya amma babu wanda ya taba amsawa. Ni bad an siyasa bane, amma ina tabbatar muku yanzu ba da ba ne, yadda muke siyasa ya canza sosai, don yanzu yan Najeriya ba za
Halima Alhassan bazawarace ‘yar shekara 41, ‘yar karamar hukumar Shendam a jihar Filato, mai yara uku wadanda nake kula dasu kuma nake kokarin kyautata masu rayuwarsu, yanzu haka danta na farko yana karatun likitanci a jami’ar Jos
Hatta mijin da sabuwar amaryar sa, sun yi matukar mamakin wannan abu da uwargidan tayi. Hotunan taron liyafar sun samu tagomashi a dandalin sada zumunta inda jama'a ke cigaba da bayyana ra'ayin su. A wurin taron liyafar, an ga uwa
Sanata mai wakiltar mazabar Adamawa ta Arewa, Mrs Binta Masi Garba a ranar Lahadi ta bayyana yadda mahaifinta ya kona mata kaya saboda ta bayar da rayuwarta ga Yesu Almasihu. Ta bayyana hakane lokacin da suke bikin nuna godiya.
Masu zafi
Samu kari