Latest

Sharhi: Tazarcen Buhari: Zai kai labari kuwa?
Sharhi: Tazarcen Buhari: Zai kai labari kuwa?
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Babu tantama a 'yan siyasar duniya masu farin jini a yau, shugaba Muhammadu Buhari na daya cikin ukku, A zamanin nan, irin soyayyar da ake yi masa, in da a da ne, sai abn ya zamo wani sabon addini ko darika, arewar Najeriya na son