Latest
Bin Salman ya lashi takobin toshe muryar daya daga cikin manyan limaman Kaaba na tsarkakken birnin Makkah,saboda ya yi da’awar cewa, juyin juya halin da yarima mai jiran gado ya zo da shi, yayi hannun riga da karantarwar Musulunci
Shahararriyar jaruma wacce tauraronta ke kan haskawa a dandalin shirya fina-finan Hausa, Umma Shehu ta bayyana alakarta a farfajiyar Kannywood. A cewarta bata da wata da ta rika a matsayin kawa a masana’antar saboda bata son bacin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika sakon ta’aziyya ga gwamnatin kasar Algeria bisa ga babban rashi da tayi na mutuwar mutane 257 sakamakon hatsarin jirgin sama. Ya kuma ya mika sakon gaisuwa da tausayawa ga iyalansu.
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton makiyaya ne sun kashe a kalla mutane 10 a wasu garuruwa guda biyu a jihar Benuwe. Garuruwan dai sune Gbeji da ke karamar hukumar Ukum da kuma garin Tswarev na karamar hukumar Logo.
Shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya bayyana damuwarsa akan yawan mutuwar da aka samu a wannan majalissa ta 8. Dogara ya bayyana damuwar tasane a lokacin taron girmamawa da aka gudanar saboda mataimakin jagoran majalisar.
Mun samu rahoto da sanadin jaridar Daily Trust cewa, majalisar dokoki ta jihar Kano ta nuna rashin sani da kuma rashin sabo kan katafaren kamfanin Sadarwa na Globacom, inda ta ci tarar sa sakamakon gazawar sa na biyan ta haraji.
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kudirinsa na sake tsayawa takarar shugaban kasa ba lokacin da ya tsara ba, soda lamarin ya mamaye siyasar Najeriya. Ya fadi hakane lokacin da ya karbi bakuncin Archbishop Justin Welby Landan.
Sabbin dalilai a ranar Alhamis sun bayyana dangane da yadda dan kasar Denmark, Peter Nielsen, ya kashe shahararriyar mawakiya Zainab Alizee tare da diyar ta 'yar shekaru 3, Petra, a gidan su na Banana Island dake birnin Ikoyi.
Mutane sun fara shakkun alkaluman kudaden da aka kwato ne, tun daga abinda mai rikon mukamin shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta (EFCC) Ibrahim Magu ya ce: sun yi nasarar kwato Naira Bilyan 739, da kuma abinda minista
Masu zafi
Samu kari