Latest
A yau Laraba ne wata mai kare hakkin bil adama, Aisha Wakil wanda akafi sani da 'Mama Boko Haram' ta bayyana farin cikin ta game da sakin yan matan makarantar sakandire na Dapchi da Boko Haram suka sace kwanakin baya.
Wani hoto mai ban mamaki ya billo bayan sakin yan matan makarantar Dapchi da Boko Haram suka yi. A cikin hoton an nuno al’umman garin Dapchi na dagawa yan ta’addan hannu a yayinda suke kokarin barin garin na Dapchi.
Wani direba Mista Nurudeen Babalola, ya yi karar mai dakin sa Fatima Babalola har gaban kotun al'adu ta Oja-Oba dake babban birnin Ibadan na jihar Oyo, inda yake neman kotun ta salwantar da auren su a sakamakon keta ma sa haddi.
Gwamnatin Adamawa ta nuna farin ciki kan sakin yan matan makarantar Dapchi da Boko Haram suka yi. Da yake magana ga manema labarai kan ci gaban, kwamishinan bayanai Ahmad Sajoh yace labara ne mai dadi ga gwamnatin.
Matasan sun lakadawa barawon waya dukan tsiya a jihar Nasarawa sannan suka banka mu shi wuta ya kone kurmus Wannan mumunar al’amari ya faru ne a ranar Litinin a garin Mararaba Gurku dake jihar Nasarawa dake kusa da Abuja.
Daya daga cikin yan matan Dapchin da Boko Haram suka saki a yau Talata, 21 ga watan maris 2018 ta ce kawayennsu 5 sun rasa rayukansu ne saboda cinkoso cikin motan da aka daurasu lokacin da akayi garkuwa da su.
A wani sabon rahoto da hukumar JAMB ta fitar a ranar da ta gabata ya bayyana cewa, hukumar ta rike sakamako 111, 981 na jarrabawar wasu dalibai menama shiga jami'o'i a sanadiyar shakku da kuma tantama da sai ta tsananta bincike.
Wani mutum dan shekara 30, mai suna Manu Yakubu, ya gurfana a gaban kotun jihar Nasarawa, bisa laifin jefa ‘yarsa rijiya da gangan. Yakubu, mazaunin unguwar Gidigidi ne, a jihar, an zargeshi da laifin jefa ‘yarsa cikin rijiya da g
Kamfanin NNPC ta ce, ta shirya haka rijioyiyin mai da iskan gas guda hudu a tafkin Gongola a cikin shekara 2018 NNPC ta ce za fara haka rijiyoyin ne a Gongola yayin da take jiran zaman lafiya ya dawo yankin Tafkin Chad.
Masu zafi
Samu kari