Latest
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Mafindi yana bayyana mamakinsa da yadda gwamna Darisu ke nuna bambamci a tsakanin Fulani da sauran kabilun jihar, inda ya zargi gwamnan da nuna halin ko in kula a duk lokacin da aka kashe Fulani.
Wani bincike ya bayyana cewar a yanzu haka shugaban kasa Muhammadu Buhari na jiran ranar 29 ga watan Mayun shekarar 2019 ne kawai domin a rantsar da shi a karo na biyu, don kuwa dukkanin alkalumma sun tabbatar da yaci zabe y agama
Mun samu labari cewa wasu na ganin Shugaba Buhari ya mikawa wani matashi mulki a 2019 don ba zai iya ba inji wasu Matasan kasar. Kungiyar AYCF tace Gwamnatin Shugaba Buhari ta gaza a wajen tsaro da samar da aiki ga matasa.
Wannan shine karo na farko a tarihin kasar Saudiyya da aka tabo gayyato makidin zamani domin kawai a sha kida a cashe da rawa. Shafin Arabian Business dake yanar gizo ya wallafa cewar gidan sarautar Saudiyya ya bayar da sanarwar g
Shahararriyar jarumar nan kuma tsohuwar fuska a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood watau Aina'u Ade ta bayyana cewa kawo yanzu dai ba ta da wani tsayayye dake neman ta da aure don haka har yanzu ba ta tsaida lokacin auren
Babbar kungiyar nan ta addinin Islama a Najeriya ta Jama’atu Nasril Islam, karkashin jagorancin Sarkin musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar III ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya farfado daga doguwar sumar da yayi domin ya cigaba
Sai dai yan matan sun tabbatar da cewar barayin sun yi musu fyade, bayan nan suka lakada musun dan banzan duka, sa’annan suka jefa cikin wani ramu, inda a nan suka kwana. Daga karshe suka nemi a biyasu kudin fansa naira miliyan 1.
Shugaban kungiyar Arewa Consultative Forum (ACF), Ibrahim Ahmadu Coomassie, ya bayyana cewa Najeriya bazata rayu ba idan babu arewa saboda haka ya zama wajibi akan shugabannin yankin da su ceto arewa daga ayyukan batanci.
A yayin da majalisar wakilai ta dakatar da zamanta na ranar yau Talata domin jimamin rasuwar marigayi Sanata Ali Wakil, wani dan majalisar Mista Muhammad Sani Abdu ya bayyana yadda ajali ya katse hanzarin babban aminin sa.
Masu zafi
Samu kari