Latest
Da sanadin jaridar Daily Trust mun samu labarin cewa, a ranar Larabar da ta gabata ne fiye da mambobi dubu dari na jam'iyyun APC da kuma PDP sukasauya sheka zuwa zuwa jam'iyyar SDP (Social Democratic Party) a jihar Adamawa.
An kama tsohon kwamishinan Kwankwaso da Kaftin din soji mai ritaya bisa zargin yunkurin tayar da husuma a Kano. Jami'an hukumar DSS a jihar Kano sun cafke wani tsohon kaftin a hukumar soji bisa zarginsa da yunkurin tayar da rikici
Wadanda ake tuhumar; Babagana Mustapha; direban adaidaita sahu, da abokansa guda biyar; Isa Hassan, Kari Kambo, Bulu Umar, Alhaji Mustapha, da Isma'il Babagana, sun zargi kuku, Mickey Dauwo; dan asalin kasar Kotono, da sacewa Must
Bisa dukkan alamu ana ganin Neymar zai iya komawa bugawa manyan ‘yan adawan Barcelona watau tsohon Kulon din ya baro na Real Madrid. Mun kawo abubuwan da za su iya sa ‘Dan wasa Neymar ya tattara ya bar PSG a karshen bana.
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki yayi martini ga sakin wasu daga cikin yan matan Dapchi a jihar Yobe bayan yan Boko Haram sun sace su. Da farko NAIJ.com ta rahoto cewa yan ta’addan sun saki yan matan a ranar Talata.
Da yawan jama’ar duniya ya kusa biliyan 11 zuwa karshen wannan karnin, akwai matsi ga manoma dasu kara girman gonakinsu, kuma akwai matsi a kan malaman kimiyya na su kara bada tallafi don samun isassun sinadarai...
Hotuanan wasu daga cikin yan matan makarantar Dapchi da Boko Haram suka saki bayan gwamnatin tarayya ta sanya baki sunbayyana. An sace yan matan makarantar ne daga makarantar kimiya wato Government Girls Science Technical College.
A zaman majalisar wakilai da aka gudanar na ranar yau Laraba, ta sake sabunta bukatar ta ga shugaban kasa Muhammadu Buhari na neman amincewar akan sanya hukumar Nigerian Peace Corps cikin dokar kasa da kuma sauya jadawalin zabe.
Kamfanin dillancin labaru, NAN, ta ruwaito Alkalin Kotun Hassan Ahmad ne ya bada wannan umarni bayan sauraron laifuka guda uku da ake tuhumar Sultan, mazaunin Ja’oji, da suka hada da sojan gona, cin amana, da kuma bata suna.
Masu zafi
Samu kari