Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki sun bayyana

Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki sun bayyana

Hotuanan wasu daga cikin yan matan makarantar Dapchi da Boko Haram suka saki bayan gwamnatin tarayya ta sanya baki sunbayyana.

An sace yan matan makarantar ne daga makarantar kimiya wato Government Girls Science Technical College (GGSTC), Dapchi a ranar Laraba 19 ga watan Fabrairun 2018.

Sannan yan ta’addan sun dawo da yan matan cikin motoci tara inda aka ajiye su a gaban makarantar da misalign karfe 8 na safiyar ranar Laraba, 21 ga watan Maris.

Ga hotunan a kasa:

Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki ya bayyana
Yan matan makarantar Dapchi da aka saki

Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki ya bayyana
Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki ya bayyana

Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki ya bayyana
Hotunan yan matan makarantar Dapchi da aka saki ya bayyana

A halin yanzu Kungiyar sarakunan Anambra ta tsakiya ya taya al’umman Dapchi dake jihar Yobe farin ciki kan sakin wasu daga cikin yan matan makarantar yankin da aka sace.

KU KARANTA KUMA: Sarakuna sun taya al’umman Dapchi murna kan sakin yan matan da aka sace

Shugaban kungiyar, Igwe Chukwuemeka Ilouno, ya bayyana hakan ga kamfanin dillancin labaran Najeriya yayinda yake martini kan sakin yan matan da akayi a safiyar ranar Laraba.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng