Zakaci iya cin kazar da aka kiwata a dakin gwaje-gwaje na kimiyya

Zakaci iya cin kazar da aka kiwata a dakin gwaje-gwaje na kimiyya

-Da yawan jama’ar duniya ya kusa biliyan 11 zuwa karshen wannan karnin, akwai matsi ga manoma dasu kara girman gonakinsu

-Akwai matsi a kan malaman kimiyya na su kara bada tallafi don samun isassun sinadarai

-Da irin abincin da aka kaga a kimiyya zasu canza yanayin cin abincin mu na har abada, kuma ya zama hakkin masu tsara abincin da ‘yan kasuwa wurin jan hankalinmu akan yadda da abincin

Zakaci iya cin kazar da aka kiwata a dakin gwaje-gwaje na kimiyya
Zakaci iya cin kazar da aka kiwata a dakin gwaje-gwaje na kimiyya

Da yawan jama’ar duniya ya kusa biliyan 11 zuwa karshen wannan karnin, akwai matsi ga manoma dasu kara girman gonakinsu, kuma akwai matsi a kan malaman kimiyya na su kara bada tallafi don samun isassun sinadarai

DUBA WANNAN: Yanda Boko Haram suka dauki mintina 20 suna wa’azi ga ‘Yan Mata Dapchi

A dakin kimiyya a California, ‘yan kungiyar Josh Tetrick, suna yin kaji da magungunan foi gras. Kila wata rana su samar da wani nau’in abinci daga cikin wannan. Wannan shine “nama mai laushi”. Kasancewarsa yana nuna kyakyawar makomar amfani da naman dabbobin gona da noman kansa.

Maimakon haka ana iya samun nama daga dakin gwaje-gwaje; wanda suka girma sakamakon kwayoyin halitta dake sanya tsoka a jikin dabbobin, misali.

Nan gaba muna bukatar mutane su tsara man abincin dazamu rinka ci maimakon mu nomashi a zahiri.

Tetrick yace, zuwa karshen wannan shekarar, munasa ran samun samfurin nama na farko da aka samar ta hanyar kwayar halitta dake sanya tsoka a jikin dabbar, zuwa kasuwar abinci, wata kila da magungunan foi gras, ko markadadden nama.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng