Latest

Yan sanda sun kashe mai garkuwa da mutane a Edo
Yan sanda sun kashe mai garkuwa da mutane a Edo
Labarai
daga  Aisha Musa

Rundunar yan sandan jihar Edo sun kashe wani mai garkuwa da mutane a lokacin wani musayar wuta a Benin, babban birnin jihar Edo.Kwamishinan yan sandan jihar yace sun kashe dan ta’addan ne a safiyar jiya, Talata , 21 ga watan Maris