Magoya bayan Jonathan sun saci kwafin bayanan lafiya da dukiyar Buhari kafin zaben 2015

Magoya bayan Jonathan sun saci kwafin bayanan lafiya da dukiyar Buhari kafin zaben 2015

Sabon bayanai ya bayyana cewa biloniyan dake marawa Jonathan baya ya yo hayan mutane domin su yo kwafin bayanan Buhari na sirri.

A cewar UK Guardian, wani biloniyan Najeriya da ba’a bayyana sunansa ba ya bayar da makudan kudade domin ganin ya dakatar da Buhari.

Rahoton ya kuma bayyana cewa sun kwafi bayanan lafiyar Buhari da kudi ta ta na’ura mai kwakwalwa ba tare da izini ba.

Magoya bayan Jonathan sun saci kwafin bayanan lafiya da dukiyar Buhari kafin zaben 2015
Magoya bayan Jonathan sun saci kwafin bayanan lafiya da dukiyar Buhari kafin zaben 2015

Guardian ta kawo cewa kamfanin ta samar da wani bayanai domin ta illata abokin hamayya.

KU KARANTA KUMA: Kotu ta yanke ma tsohon ma’aikacin NNPC hukuncin kisa sakamakon kashe saurayin yarsa da yayi

Dukannin wannan na cikin makircinsu na taya Jonathan yakin neman zabe da kuma kokarin tunkude shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben 2015.

A halin da ake ciki, ministan sufuri, Mista Chibuike Amaechi, ya ce yan kabilar Igbo bazasu taba zama shugaban kasaar Najeriya ba a 2019 idan ba tare da goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng