Latest

Sakon shugaba Buhari game da bikin Easter
Sakon shugaba Buhari game da bikin Easter
Labarai
daga  Aisha Musa

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi gargadi ga ‘yan Najeriya dasu guji maganganu na kiyayya da rashawa da ta’addanci, ya kara yin kira ga mutanen kasa dasu yi amfani da wannan dama ta wannan lokaci muyi koyi da abubuwan da Yesu.