Latest

Yan bindiga sun kashe makiyaya 15 a jihar Zamfara
Yan bindiga sun kashe makiyaya 15 a jihar Zamfara
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

A ranar Alhamis hukumar ‘Yan Sanda da kuma dattawan kauye sun bayyana cewa, wasu ‘yan bindiga dake zargin barayin shanu ne sun kashe wasu makiyaya 15 a wani sabon tashin hankali dake faruwa a Arewacin Najeriya, a kauyukan makiyaya