Latest

PDP baza taba dawowa kan mulki ba a Najeriya - Tinubu
PDP baza taba dawowa kan mulki ba a Najeriya - Tinubu
Siyasa
daga  Aisha Musa

Tsohon gwamnan jihar Legas kuma shugaban jam’iyyar APC Bola Tinubu ya soki babbar jam’iyyar, yace bazata taba komawa kan mulki ba. Tinubu yayi maganar ne, a lokacin da yake jawabi a wurin tarosa na 10, wanda aka gudanar a Lagas.