Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas

Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas

- Dawowar shugaba Buhari gida daga bulaguro

- Ziyarar ta shafe kwanaki ukku yana yin ta a Legas din

- An rufe tituna a jihar an kuma bada hutu, an kuma yi taron Tinubu

Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro
Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro

Shugaba Buhari ya kammala ziyarar aiki da ta kaishi jihar Ikko kwana biyu, inda ya bude wasu manyan ayyuka da jihar ta kaddamar, ya kuma halarci taron bikin cikar Tinubu da haihuwa na goma, watau Tinubu Colloquim lecture.

Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas
Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas

Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas
Hotuna: Dawowar shugaba Buhari Abuja bayan Bulaguro a Legas

Ziyarar tayi armashi, inda masoya da yawa suka fito tituna tarbar shugaban, sai dai ba kamar yadda aka so shi da ba a 2015. An kuma jiwo wasu na jin haushin ziyarar domin ta tsaida birnin cakk, musamman motoci da jirage.

DUBA WANNAN: Matsayar gamnatin Kaduna kan bashi da majalisa ta hana su

Dawowar tasa ta zo daidai da hutun ishtar wanda kiristoci kanyi duk shekara don tunawa da mutuwar Yesu da tashinsa, kamar yadda addininsu ya koya musu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng