Latest
Tsohon Gwamnan jihar Neja, Mu'azu Babangida Aliyu, yayi watsi game da zargin da gwamnatin tarayya take yi musu na cewar sune suka kwashe dukiyar Najeriya. A jerin sunayen da gwamnatin tarayyar ta fitar a satin daya gabata...
Wani tsohon kwamishinan jihar Kaduna kuma daya daga cikin manyan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Mista Mikaiah Tokwak, ya bayyana cewa, Gwamna Nasir El-Rufai ya taba gaya masa cewa ba dole sai da kuri'un mutanen kudancin Kaduna zai
Za ku ji cewa wannan karo da aka fitar da jerin barayi, Ministar tsohon Shugaban kasa Jonathan watau Oduah ta caccaki Gwamnatin Shugaba Buhari tace Gwamnatin tayi abin da ta saba ne watau yi mata karya da sharri.
Wani lauyan a jihar Benin, mai suna Ferdinand Orbih, ya zargi gwamnatin tarayya da yunkurin yin makirci akan sunayen mutanen da ta bayyana a matsayin barayin gwamnati. Orbih ya ce, sunayen da gwamnatin tarayya ta fitar, akwai
Mataimakin shugaban kasa na musamman a bangaren yada labarai, Mal. Garba Shehu, yace babu laifi idan mutum ya kare kanshi lokacin da 'yan ta'adda suka kai masa hari, amma kuma dole ayi hakan bisa yanda doka ta tsara...
Za ku ji cewa wannan karo ma tsohon Shugaban kasa watau Cif Olusegun Obasanjo ya kuma sukar Shugaban kasa Buhari yace Gwamnatin sa ba ta da kan gado. Sai dai wasu sun maidawa tsohon Shugaban kasar martani nan-take.
Rahotanni sun bayyana yadda hukumar yan sandan leken asiri wato State Security Service, SSS, sun yi musanyan fursuna da bangaren Al-Barnawi na Boko Haram domin sako yan matan Dapchi. Fursunan da hukumar SSS ta saki shine babban .
Bayan ka ci abincin rana da na dare, to kar da ka ci komai har na tsawon awanni biyu da daddare. Amma ga tsofaffi ko marasa lafiya da ba za su iya shan kofin gilashi hudu na ruwan ba, to suna iya farawa da ko kadan ne, gwargwadon
Ibrahim Idrsi ya kara da cewa, "Mutukar ana son magance aikata laifuka, zama tilas ai aiki tare da wadanda suke aikata laifin. Kuma sun gano cewa, masu laifin na fitowa ne daga can cikin dajin yankin, su tsorata jama'a kana su yas
Masu zafi
Samu kari