Latest
Takaddam tsakanin jami’an gwamnati da majalisar zartarwa a kan shugaban hukumar kula da tattalin arzikin kasa bata kare ba ta yanda wanannan bangere naso a cireshi wadannan kuma naso a tabbatar dashi a wannan matsayi.
Majiyar NAIJ.com ta bada tabbacin Malam Ahmad Sulaiman zai yi takarar mukamin kujerar dan majalisar dokokin jihar Kano ne mai wakiltar karamar hukumar Tarauni, a karkashin inuwar jam’iyyar APC ta baba Buhari da Ganduje.
Sai dai wasu masu tattauna al’amuran yau da kullum na ganin duk siyasa ce, musamman idan aka yi duba da cewa zabukan shekarar 2019 na karatowa, wanda akan samu yan siyasa na yin duk abinda zai ja hankalin jama’a akansu a irin wann
Texas ya bada sunayen mutanen a kamar haka Amos Titus, Palat Jafainal, Kingsley Benson, Rapheal Abel, da Yusuf Abdulkareem, dukkaninsu yan kabilar Kaka, kuma an same du da bindiga, na’urar bada wuta, keken dinki da kuma kwanukan r
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito a ranar 18 ga watan Maris ne dai yan bindigan suka sace Shehin Malamin, inda suka yi garkuwa da shi, wanda wannan ne karo na biyu da ake sace Malamin, kamar yadda rundunar Yansandan ta bayyana.
Gwamnatin tarayya ta sake fitar da sabon jerin wadanda sukayiwa arzikin Najeriya cin zomo ga harawa tare da yawan kudaden da kowannenu ya wawura. Yayinda ya ke sakin wannan sabon jeri, ministan yada labari da al'adu, Alhaji Lai Mo
Wani tsohon shugaban karamar hukumar Birnin Gwari da ya nemi a sakaya sunansa yace: "Titin zuwa Funtua ya zame mana barazana domin, a kowanne lokaci za ka iya kacibus da irin wadan nan mutanen. Suna cin karen su babu babbaka sabod
Za ku ji cewa wani Matashi Adamu Garba yace zai gwabza da Buhari a zaben 2019 a APC mai mulki. Adamu Garba yace idan ya samu mulki zai nemi shawarar tsofaffin da su ka ga jiya kuma su ga yau, ba zai yi watsi da su ba.
Za ku ji cewa wasu ‘Yan ta’adda na Boko Haram sun kashe kan su lokacin da su kayi kokarin kai wani hari. Mutane 3 ne su ka auka lahira a wasu hari da aka kai a Karamar Hukumar Mafa da ke Jihar Borno kwanan nan.
Masu zafi
Samu kari