Latest
Rahotanni sun bayyana cewa, Dakarun Sojin kasa dake gudanar da atisaye mai taken Lafiya Dole, sun damko wasu barayi 4 na shanu a kauyen Yayari dake karamar hukumar Ningi ta jihar Bauchi tun a ranar 3 ga watan Afrilun shekarar nan.
A wajen wani taro na karawa-juna sani Ibe Kachikwu ya bayyana cewa Najeriya na kashe sama da Tiriliyan 1 wajen tallafin man fetur a karkashin Gwamnatin Buhari inda Shugaban NNPC yace akwai yiwuwar a kara farashin man fetur.
A jiya ne akayi badakala a wurin addu’ar Fidau ta 8 ga mataimakin shugaban masu rinjaye a majalisar wakilai Buba Jibril, a Lokoja, jihar Kogi, inda kungiyar kato da gora suka hana hukumar SARS su kama Sanata Dino Melaye na Kogi.
Za ku ji Jihohin Arewacin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Gwamna Ganduje da El-Rufai ne su ka fi kowa tatsar kudin shiga a Arewacin kasar nan.
Za ku ji Jihohin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Kowace Jiha dai na kokarin tatso kudi daga aljihun masu zama a Jihar domin yin ayyukan more rayuwa.
Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa kawo yanzu dai jami'an tsaron Najeriya ana kyautata zaton sune suka sace dan majalisar jihar Ekiti kuma shugaban marasa rinjaye a majalisar mai suna Honarable Gboyega Aribisogan.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party, PDP tare da sauran magoya bayan ta sun bayyana shakkun su game da abunda suka kira dodoridon da fadar shugaban kasa ke yi wa 'yan Najeriya musamman ma game da tafiyar
Wakilin yaran Buharin Daji, mai suna Mohammed Bello ne ya bayyana haka, inda yace harin da suka kai kauyen Bawar Daji na ramuwar gayya ne, amma ya tabbatar ma majiyar NAIJ.com cewa a shirye suke su yi sulhu da gwmanati.
Ni fa cikakkiyar Musulma ce, amma Annabi Isa ya bayyana a cikin mafarkina fiye sau hudu, yace zai cece ni, na tambayesa a mafarkin da na yi na yau cewa mai yasa zai cece ni, sai ya nuna min wasu mutane, ya umarce ni da nayi musu a
Masu zafi
Samu kari