Latest
Za ku ji cewa babban abin da ya sa Gwanna Jihar Imo Rochas Okorocha yake yi wa Inyamuran Najeriya kuka inji har ta kai ya nemi Malaman addini su sa baki wajen ganin jama'a sun fito kwan-su da kwarwata wajen zabe.
Rahotanni sun tabbatar da cewar da far sai da suka fara isa ofishin Yansanda dake garin Offa, inda suka bindige dukkanin Yansandan da suka iske a can, a matsayin wata riga kafi da suka yi ma kansu, daga nan ne suka nufi bankin.
Watan Maris da ya gabata wata ne mai cike da faruwar ababe kama daga ababen farin ciki, ban mamaki da kuma al'ajabi. A sakamakon haka NAIJ.com da sanadin jaridar Daily Trust ta kawo muku jerin faruwar wasu ababe uku a kasar nan.
Wasu masu binciken kimiyya a sashen karatun halitta a jami'ar kudancin California sun tabbatar da cewar azumin kwanaki uku (sa'o'i 72) yana sabunta garkuwar jikin dan Adam duk tsufansa. Masu binciken sun bayyana wannan sabon ilimi
Cancer tana iya kama ko wane bangare na jikin dan adam hakan yana faruwa idan jinin wurin ya gaza yin aikin sa, hakan yakan janyowa jiki ya kasa aikin daya kamata. Ita cancer akan iya maganin ta, domin kuwa anyi wa mutane da yawa
Daya daga cikin fitattun jaruman shirin fina finan Hausa a masana'antar Kannywood da ta dade tana taka rawa watau Rukayya Dawayya ta bayyana ainahin musababbin dalilin da yasa auren ta yayi saurin mutuwa tun ba'aje ko ina ba tare
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta ayyana ware kimanin makudan kudaden da suka kai Naira miliyan 100 domin aiwatar da gyaran hanyar da ta tashi daga Kano ta nufi Gwarzo har zuwa Dayi na kara
Jama'ar gari sun dan shiga cikin rudani biyo bayan wata zanga-zangar lumana da mata masu ciki su kimanin 200 suka yi a garin Akure, babban birnin jihar Ondo a ranar Alhamis 5 ga watan Afrilu. Majiyar mu dai ta shaida mana cewa dar
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Alhamis din nan a fadar sa dake a garin Abuja ya ayyana cewa shi fa gwamnatin da yake shugabanta ba ta da buri ko kudurin taimako ko kuma fifita wani addini a kasar nan. Shugaban ka
Masu zafi
Samu kari