Latest
Yaren Turanci watau Ingilishi yana ci gaba da samun masu amfani da shi tare da kara shahara a nahiyyar Afirka. A sakamakon haka wannan rahoto zai fayyacewa masu karatu adadin kasashe dake amfani da harshen turanci a wannan zamani.
A ranar Litinin fadar shugaban kasa tayi tsokaci kan cacakar da tsohon shugaban kasa Obasanjo yake yiwa gwamnatin shugaba Buhari. A cewar mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, shugaba Buhari ba zai kulla gaba da Obasanj
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa cigaban da shugaba Muhammadu Buhari ya kawo tun hawansa gwamnati ya fitar da miliyoyin mutane daga talauci, ya kara da cewa hakan kadai ma ya isa yasa a sake zabarsa idan har yayi shawarar tsayawa
Hukumar ‘Yan Sanda a jihar Ogun ta bayyana cewa ta kama wani, Okwudili Okoro bisa ga laifin kashe yayansa da matar yayan. Hukumar tayi nasarar kama Okoro ne sakamakon rahoto da aka samu daga bakin wani Joseph Nwagu wanda ya kawo a
A cikin rairaye-rairaye da jaridar NAIJ.com ta saba kamar kullum, yau ta kawo muku jerin manyan kabilun kasar nan ta Najeriya daga kowace jiha inda adadin su ya haura 400. Jaridar ta kalato sunayen Kabilun daga shafin yanar gizo.
Shugaban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP), mai suna Prince Uche Secondus ya fadawa babban ministan yada labarai da kuma habaka al'adu na gwamnatin tarayyar Najeriya Alhaji Lai Mohammed cewar ya shiraya jiran samma
Wani mutum da ba'a tabbatar da suna ko garin da yake ba a karamar hukumar Ibeno ta jihar Akwa Ibom dake a shiyyar kudu-maso-kudancin kasar nan ya kashe tare kuma da yada hotunan wani irin katon kifi mai ban al'ajabi jinsin giwar
Kamar dai yadda muke samu daga majiyoyin mu, rahotanni daga jihar Kaduna dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya inda ke zaman tamkar babban gari na biyu da ya tara masu sana'ar fim bayan Kano sun nuna cewa fitaccen jarumin
Labarin da muke samu na nuni ne da cewa a ranakun karshen makon da ya gabata ne na Asabar da Lahadi kungiyar nan ta Jama'atul Izalatul bidi'a wa'ikamatussunna (JIBWIS) watau Izala a takaice bangaren da ke da hedikwatar ta Jos ta g
Masu zafi
Samu kari