Jerin sunayen manyan Kabilu da jihohin su a Najeriya
A cikin rairaye-rairaye da jaridar Legit.ng ta saba kamar kullum, a yau ta kawo muku jerin manyan kabilun kasar nan ta Najeriya daga kowace jiha inda adadin su ya haura 400. Jaridar ta kalato sunayen Kabilun kasar nan ne daga shafin www.hotvibesmedia.com.ng.
Ga jeranton Kabilun da kowace jiha ta kunsa:
Jihar Cross River
Abayon
Adun
Adim
Agbo
Akaju-Ndem
(Akajuk)Anyima
Bachere
Bekwarra
Bette
Bahumono
Boki
Ejagham
Mbube
Mbembe
Nkim
Nkum
Olulumo
Yakurr (Yako)
Yache
Ododop
Uyanga
Ekoi
Efik
Etung
Ikom
Qua
Iyalla
Ukelle
Ikom
KARANTA KUMA: Nau'ikan Cututtuka 10 da Ganyen Mangwaro ke kawar wa
Jihar Ribas:
Abua (Odual)
Ikwerre
Ebana
Etche
Kana
Andoni
Jihar Kebbi:
Achipa (Achipawa)
Dakarkari
Duka
Danda (Dandawa)
Fulbe
Kamaku
Reshe
Zarma (Zarmawa)
Kambari
Jihar Yobe:
Affade
Bade
Bole
Fulbe
Ngizim
Ngweshe
Ndhang
Ngamo
Karekare
KARANTA KUMA: Dakarun Soji sun aikata 'yan ta'adda 4 na Boko Haram a gabar Dajin Sambisa yayin kunar bakin wake
Jihar Filato:
Afizere
Afo
Alago
Anaguta
Amo
Ankwei
Bashiri (Bashirawa)
Bassa,buji,
Challa
Chip
Chokobo
Dumuk
Fyer
Fyam
Qanawuri
Geruma
Goernai
Gwandara
Gwari
Irigwe
Jere
Jimbin
Kanufi
Bada
Kurama
Kwalla
Kenern
Kulere
Kwato
Kwaro
Limono
Mada
Mabo
Mama
Memyang
Miango
Miligili
Montol
Munga
Mushere
Mwahavul (Mwaghavul)
Ninzam
Nokere
Nunku
Birom
Bkkos
Burma
Pai
Pyapun
Rindire
Rukuba
Ron
Shangawa
Shan Shan
Sikdi
Sura
Tarok
Yergan
Yuom
Bwall
Eggon
Gusu
Katana
Jihar Benuwe:
Idoma
Akweya-Yachi
Etilo
Jukun
Tiv
Jihar Akwa Ibom:
Anang
Eket
Ibeno
Ibibio
Oron
Jihar Bauchi:
Angas
Bambora
Banka
Bara
Barke
Bele
Boma
Bomboro,
Buli
Burak
Buta
Chamo
Dadiya
Daza
Deno
Ouguri
Duma
Galambi
Geji
Gerawa
Geruma
Gingwak
Gubi
Gururntum
Jaku
Jara
Jere
Jirai
Dera
Kariya
Kirfi
Kubi
Kudawa
Kushi
Kwami
Kwanka
Miyawa
Ngamo
Ningi
Pa’a
Pero
Polchi habe
Rebinawa
Dera
Limono
Saya
Segidi
Sanga
Siri
Tera
Tula
Waja
Warji
Zaranda
Zayam
Zul
Kare kare
Rebina
Chama
Bole
Gyem
KARANTA KUMA: Bayan afkuwar hatsari, hukumar FRSC ta yi tsintuwar N2.09m
Jihar Kaduna:
Attakar (ataka)
Ayu
Bassa
Fulani
Gwandara
Gwari
Jaba
Kafanchan
Kagoro
Kajuru
Kaka
Kamaku
Kanikon
Katab
Kiballo
Kiwollo
Moruwa
Ninzo
Koro
Rishuwa
Rumada
Rumaya
Surubu
Bina
Manchok
Mada
Gure
Jihar Adamawa:
Babur
Bachama
Banso
Batta
Baya
Bilei
Bille
Botlere
Bura
Daka
Daba
Palli
Ga'anda Gira
Gizigz
Gombi
Gude
Gudu
Gwa
Gwamba
Holma
Hona
Ichen
Jidda-Abu
Jibu
Kaje
Bwatiye
Kambu
Kamo
Kanufi
Bwazza
Kilba
Lakka
Lala
Ubbo
Longuda
Manbilla
Margi
Matakarn
Mbol
Mbula
Muchaila Mundang
Nyam
Njayi
Pire
Shuwa
Sukur
Teme
Tigon
Tur
Vemgo
Verre
Wagga
Wulla
Yungur
Kurdul
KARANTA KUMA: Nau'ikan Cututtuka 10 da Ganyen Mangwaro ke kawar wa
Jihar Jigawa:
Auyoka (Auyokawa)
Fulani
Hausa
Kanufi
Kurama
Warja
Jihar Borno:
Chibok
Shuwa
Chinine
Buduma
Babur
Daza
Dghwede
Fulani
Gamergu-Mulgwa
Gavako
Gwoza
Hausa
Higi
Kamaku
Kanembu
Kanufi
Mandara
Mobber
Tera
Bura
Jihar Taraba:
Bakulung
Bali
Bambuko
Bobua
Banda (Bandawa)
Betso
Bete
Chamba
Chukkol
Dangsa
Epie
Diba
Fulani
Gengle
Gornun
Gonia
Gwom
Jahuna
Jero
Jonjo
Kadara
Kanufi
Karimo
Kenton
Koma
Kona
Kugama
Kunini
Kuteb
Kutin
Kwanchi
Lama
Lamja
Lau
Mumuye
Ndoro
Nyam
Nyandang
Mbum
Panyam
Pkanzom
Poll
Potopo
Sakbe
Sate
Tarok
Tikar
Vommi
Wurkun
Waka
Yandang
Yott
Jihar Neja:
Baruba (Barba)
Baushi
Nupe
Boko
Buduma
Dskarkari
Fulani
Gade
Gurmana
Gwandara
Gwari
Kamaku
Kambari
Kurama
Lopa
Pongo
Reshe
Rubu
Uncinda
Ura
Yumu
Zabara
Laaru
Ijumu
Lopa
Jihar Edo:
Bini (Edo)
Ebira
Ebu
Esan
Etsako
Etuno
Igala
Okpamheri
Owan
Uneme
Jihar Kogi:
Bunu
Ebira
Ebu
Gbedde
Igala
Yoruba
Ogori
Owe
Oworo
Yagba
Jihar Yobe:
Fulani
Kanuri
Ngamo
Buru
Bade
Jihohin Kano/Katsina/Sakkwato/Gombe:
Hausa /Fulani
Jihohin Anambra/Enugu/Abia/Imo/Ebonyi:
Igbo
Jihar Delta:
Urhobo
Ika
Isoko
lsekiri
Ukwani (Kwale)
Jihohin Kwara, Legas, Ogun, Ondo, Oyo, Osun, Ekiti da Kogi:
Yoruba
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng