Kasashe 12 masu amfani da harshen Hausa a nahiyyar Afirka
A yayin da Jihar Kano ta ci gaba da kasancewa jiha da ake amfani da mafificin yare ko kuma mafi karbabben harshen Hausa a fadin duniya, wanda a sakamakon haka ne ya sanya ake yi ma ta kirari da Jalla Babbar Hausa.
Akwai kimanin mutane miliyan 18.5 dake amfani da yaren Hausa a fadin Najeriya, wanda adadin masu amfani da yaren ya kai kimanin miliyan 39 a yankin Afirka ta yamma.
A sanadiyar wannan bincike, jaridar Legit.ng ta kawo muku jerin kasashe 12 na yankin Afirka ta Yamma dake amfani da yaren hausa kamar haka:
1. Burkina Faso
2. Benin
3. Jamhuriyyar Afirka ta Tsakiya
4. Chad
5. Congo
6. Nijar
KARANTA KUMA: Dakarun Soji sun aikata 'yan ta'adda 4 na Boko Haram a gabar Dajin Sambisa yayin kunar bakin wake
7. Eritrea
8. Ghana
9. Sudan
10. Togo
11. Kamaru
12. Najeriya
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng