Jerin Kasashe 23 masu amfani da Harshen Turanci a nahiyyar Afirka
Yaren Turanci watau Ingilishi yana ci gaba da samun masu amfani da shi tare da kara shahara a nahiyyar Afirka. A sakamakon haka wannan rahoto zai fayyacewa masu karatu adadin kasashen dake amfani da harshen turanci a wannan zamani cikin nahiyyar Afirka.
Hasashen ya bayyana cewa, akwai yiwuwar samun doriya ta adadin kasashe masu amfani da harshen a nahiyyar ta Afirka a nan gaba, sakamakon shahara da yaren yake ci gaba da yi a cikin ta.
1. Kasar Botswana
2. Kasar Kamaru
3. Kasar Eritrea
4. Kasar Gambia
5. Kasar Ghana
6. Kasar Kenya
7. Kasar Lesotho
8. Kasar Liberia
9. Kasar Malawi
10. Kasar Mauritius
KARANTA KUMA: Dakarun Soji sun aikata 'yan ta'adda 4 na Boko Haram a gabar Dajin Sambisa yayin kunar bakin wake
11. Kasar Namibia
12. Kasar Najeriya
13. Kasar Rwanda
14. Kasar Seychelles
15. Kasar Sierra Leone
16. Kasar Somalia
17. Kasar Afirka ta Kudu
18. Kasar Sudan ta Kudu
19. Kasar Swaziland
20. Kasar Tanzania
21. Kasar Uganda
22. Kasar Zambia
23. Kasar Zimbabwe.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng