Latest
A kalla mutane 10 ne rahotanni suka tabbatar da mutuwar su yayin da fiye da dozin ke kwance asibiti a bayan bullar cutar sankarau a karamar hukumar Babura dake jihar Jigawa. Rahotannin da muka samu sun tabbatar da barkewar cutar a
Ga dai jerin sunayen nan, wasu an kwato kudin wasu ana kan hakan, wasu sun tsere wasu suna kulle, wasu na neman tada yaki wasu na biyan manyan lauyoyi da alkalai kudi, wasu na neman afuwarku, wai kuma kusake zabo su a 2019...
A duniya dai, saboda yawan hari da farauta da ake yi wa zakuna, suna fuskantar barazana daga bacewa a doron duniya abin da ake kira extinction, wanda hakan ba zai yi wa dunia ko dabbobin daji dadi ba. Ba wai don shine Sarkin dawa
An karyata kishin-kishin din cewa tsohon ‘Dan wasan Najeriya zai fito Shugaban kasa. Goal.com wasa ta ke yi kurum da ta fitar da rahoton. Kanu yace bai da shirin fitowa zabe a shekarar 2019 don ba ruwan sa da siyasa.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Sarki Umar ya kara bayyana Bukar a matsayin mutumi mai saukin kai, wanda ya sadaukar da rayuwarsa don yi ma jama’a bauta, ga shi mai rikon addini, wanda ke ganin mutunci tare da girmama na gaba.
Da sanadin shafin PM News, mun samu rahoton cewa a ranar Larabar da ta gabata ne hukumar 'yan sanda ta jihar Kaduna, ta damko wasu fiye da muggan makamai 70 daga daidaikun mutane da kuma 'yan ta'dda a cikin birni da kewayen jihar.
Kamar yadda Sahara Reporters ta ruwaito, kungiyar ta fitar da wani sanarwa inda tayi ikirarin cewa tsabar kudin da yan siyasar Najeriya suka rika karkatar daga cikin kasafin kudi tun daga 2003 ya tasanma $302bn ko kuma naira trili
Saidai diyar ta amsawa mahaifiyar ta cikin gatsali cewar, ta kai munzali a saboda haka ta kyaleta tayi duk yadda take so da rayuwar ta. Amsar da yarinyar ta bayar bata yiwa mahaifiyar ta dadi ba, hakan ya saka ta fusata har ta ruf
Shugaban majalisar dattawa, Abubakar Bukola Saraki ya nuna alhini kan mutuwar Sanata mai wakiltan Katsina ta Arewa, Sanata Mustapha Bukar a ranar Laraba, bayan yayi yar gajeriyar rashin lafiya a birnin tarayya, Abuja.
Masu zafi
Samu kari