Latest
Za ku ji Jihohin Arewacin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Gwamna Ganduje da El-Rufai ne su ka fi kowa tatsar kudin shiga a Arewacin kasar nan.
Za ku ji Jihohin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Kowace Jiha dai na kokarin tatso kudi daga aljihun masu zama a Jihar domin yin ayyukan more rayuwa.
Labarin da muke samu da dumin sa na nuni ne da cewa kawo yanzu dai jami'an tsaron Najeriya ana kyautata zaton sune suka sace dan majalisar jihar Ekiti kuma shugaban marasa rinjaye a majalisar mai suna Honarable Gboyega Aribisogan.
Babbar jam'iyyar adawa a Najeriya ta Peoples Democratic Party, PDP tare da sauran magoya bayan ta sun bayyana shakkun su game da abunda suka kira dodoridon da fadar shugaban kasa ke yi wa 'yan Najeriya musamman ma game da tafiyar
Wakilin yaran Buharin Daji, mai suna Mohammed Bello ne ya bayyana haka, inda yace harin da suka kai kauyen Bawar Daji na ramuwar gayya ne, amma ya tabbatar ma majiyar NAIJ.com cewa a shirye suke su yi sulhu da gwmanati.
Ni fa cikakkiyar Musulma ce, amma Annabi Isa ya bayyana a cikin mafarkina fiye sau hudu, yace zai cece ni, na tambayesa a mafarkin da na yi na yau cewa mai yasa zai cece ni, sai ya nuna min wasu mutane, ya umarce ni da nayi musu a
Za ku ji cewa wani Tsohon Minista ya bayyana abin da ya sa ‘Yaradua ya samu matsala. Mbu ya bayyana yadda Gwamnatin Tafawa-Balewa ta nemi tafka wata badakala wajen sayen wani jirhin ruwa a lokacin yana Minista.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Malamin na cewa sun gane yaron baya nan ne a lokacin da yake tambayar almajiransa ko sun dawo tsangaya gabaki daya, kamar yadda ya saba a duk dare, daga nan fa suka dukufa neman yaron, amma har tsakar d
Za ku ji cewa babban abin da ya sa Gwanna Jihar Imo Rochas Okorocha yake yi wa Inyamuran Najeriya kuka inji har ta kai ya nemi Malaman addini su sa baki wajen ganin jama'a sun fito kwan-su da kwarwata wajen zabe.
Masu zafi
Samu kari