Latest
Wasu masu binciken kimiyya a sashen karatun halitta a jami'ar kudancin California sun tabbatar da cewar azumin kwanaki uku (sa'o'i 72) yana sabunta garkuwar jikin dan Adam duk tsufansa. Masu binciken sun bayyana wannan sabon ilimi
Cancer tana iya kama ko wane bangare na jikin dan adam hakan yana faruwa idan jinin wurin ya gaza yin aikin sa, hakan yakan janyowa jiki ya kasa aikin daya kamata. Ita cancer akan iya maganin ta, domin kuwa anyi wa mutane da yawa
Daya daga cikin fitattun jaruman shirin fina finan Hausa a masana'antar Kannywood da ta dade tana taka rawa watau Rukayya Dawayya ta bayyana ainahin musababbin dalilin da yasa auren ta yayi saurin mutuwa tun ba'aje ko ina ba tare
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta ayyana ware kimanin makudan kudaden da suka kai Naira miliyan 100 domin aiwatar da gyaran hanyar da ta tashi daga Kano ta nufi Gwarzo har zuwa Dayi na kara
Jama'ar gari sun dan shiga cikin rudani biyo bayan wata zanga-zangar lumana da mata masu ciki su kimanin 200 suka yi a garin Akure, babban birnin jihar Ondo a ranar Alhamis 5 ga watan Afrilu. Majiyar mu dai ta shaida mana cewa dar
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a ranar Alhamis din nan a fadar sa dake a garin Abuja ya ayyana cewa shi fa gwamnatin da yake shugabanta ba ta da buri ko kudurin taimako ko kuma fifita wani addini a kasar nan. Shugaban ka
Kungiyar 'yan banga reshen jihar Kebbi dake a shiyyar arewa maso yammacin Najeriya sun samu nasarar cafke wani kato mai suna Abdul-Aziz Muhammad Jega dan kimanin shekaru 35 a duniya wanda ya boye wasu kananan yara 'yan mata su hud
A wani mataki mai cike da karsashi da Allah-san-barka, wata amarya diyar daya daga cikin manyan manajojin kamfanin albarkatun man fetur na NNPC mai suna Aisha Bala-Wunti ta zabi baiwa marasa lafiya musamman ma marasa galihu kiwon
Binciken har ila yau ya bayyana cewa lokacin da ruwa shan ruwa yafi amfani a jikin dan adam shine lokacin da mutum ya farka da safe kafin ya yi kalaci. Kuma ana bukata ne mutum ya sha dai-dai yadda jikinsa ke bukata domin rashin r
Masu zafi
Samu kari