Latest
A wani mataki mai daukan hankali a sa-toka sa-satsi dake tsakanin Sarkin Kannywood, Ali Nuhu da yaronsa, Adam A Zango, masu kallon fina finan na Kannywood sun kammala shrin nada A Zangon a matsayin ‘Sarkin Yan Fina Finan Hausa.”
Fitaccen 'Dan Majalisar nan Sanata Dino Melaye yace shi abin da yake so a rayuwa shi ne manyan motoci inda ya zabi ya kashe kudin sa kenan. Sanatan na Najeriya ya nemi a kawo masa hadisin da ya hana a more a Duniya.
Wasu mutane da ake zargin makiyaya ne sun hallaka yan gida daya 5 a kauyen Mbiya, karamar hukumar Takum na jihar Taraba, garinsu janar TY Danjuma. Wannan abu na faruwa ne bayan Janar din ya yi kira ga al’umman Najeriya su dauki ma
Labarin da muke samu daga majiya mai tushe na tabbatar mana da cewa akalla dakarun rundunar sojin Najeriya biyu ne suka rasu a kauyen Bawar Daji na karamar hukumar Anka ta jihar Zamfara biyo bayan artabun su da 'yan bindiga.
Kasantuwar yadda zabe mai zuwa na shekarar 2019 ke ta kara gabatowa ne hakan ya sa kusan dukkan 'yan siyasar kasar nan tuni har sun fara wasar wukar su domin tunkarar zabukan na su. Haka zalika kamar dai yadda aka saba a bisa al'a
A ranar 25 ga watan Maris, Sanataci uku da ke wakiltar jihar Legas, Gbenga Ashafa, Oluremi Tinubu da Solomon Olamilekan sun taru sun yabi Gwamna Ambode na jihar Legas saboda irin ayyukan alheri da yakeyi a jihar duk da cewa dukkan
Kawai dai abinda zamu iya cewa ya zuwa yanzu shi ne, “Mugun fata ne da bakar mugunta da kuma hassada Sanata Marafa ke yiwa Gwamna Yari, wanda kuma yake kainuwa dashen Allah domin shi Allah ya zaba a matsayin gwamnan Jihar
Wasu da dama na ganin cewar kujerar gwamna Ganduje na fuskantar barazana a zaben shekarar 2019 saboda sabanin da ya shiga tsakaninsa da Kwankwaso. A yayin da jama'a ke cigaba da tofa albarkacin bakinsu a kan al'amuran siyasar ta K
A kalla mutane 10 ne rahotanni suka tabbatar da mutuwar su yayin da fiye da dozin ke kwance asibiti a bayan bullar cutar sankarau a karamar hukumar Babura dake jihar Jigawa. Rahotannin da muka samu sun tabbatar da barkewar cutar a
Masu zafi
Samu kari