Nau'ikan abinci 10 dake kawar da warin jiki su kamsasa shi

Nau'ikan abinci 10 dake kawar da warin jiki su kamsasa shi

A yayin da ake samun daidaikun mutane masu fama da matsala ta gafin jiki da kuma doyi, wani sabon binciken kiwon lafiya da yau Legit.ng ta kawo muku ya bayyana yadda wasu nau'ikan abinci ke kawar da wannan matsala ta wari.

Binciken ya bayyana cewa, cin wasu ingatattun nau'ikan abinci masu albarkar sunadarai su kan kawar da warin jiki sa'annan kuma su kamsasa shi.

Ga jerin nau'ikan abinci goma daka kawar da wari kuma su kamsasa jikin dan Adam:

1. Ciyawar Alkama (Wheatgrass)

Wheatgrass
Wheatgrass

2. Fenugreek

Fenugreek
Fenugreek

3. Parsley

Parsley
Parsley

4. Cinnamon

Cinnamon
Cinnamon

5. Sage

Sage Leaves
Sage Leaves

6. Rosemary

Rosemary
Rosemary

7. Man kwakwa (Coconut Oil)

Man kwakwa (Coconut Oil)
Man kwakwa (Coconut Oil)

KARANTA KUMA: Gwamnonin APC 20 sun bukaci kafa kwamitin tsara gangamin jam'iyyar

8. Shayi na koren ganye (Green Tea)

Green Tea
Green Tea

9. Tumatir (Tomatoes)

Tumatir
Tumatir

10. Lemun Tsami (Lemons)

Lemun Tsami (Lemons)
Lemun Tsami (Lemons)

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Domin shawara ko buƙatar bamu labari, tuntuɓe mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:

https://facebook.com/naijcomhausa

https://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Tags: