Zogala: Maganin dake kashe cutar daji ya kuma hana cutar siga

Zogala: Maganin dake kashe cutar daji ya kuma hana cutar siga

- Idan kanaso ka kara lafiya ka zama bakada matsala a jikinka, ka samu karfi, zogala shine maganin da zaya maka wadannan abubuwa

- Zogala ya kasance iccen gado a kasar Afrika ta Kudu, saboda suna amfani dashi a la’adance da kuma yin magani shekara da shekaru

- An tabbatar da cewa yana sanya lafiyar jiki, amma duk da haka sai da aka kara bincike a kan amfaninsa

Idan kanaso ka kara lafiya ka zama bakada matsala a jikinka, ka samu karfi, zogala shine maganin da zaya maka wadannan abubuwa.

Zogala ya kasance iccen gado a kasar Afrika ta Kudu, saboda suna amfani dashi a la’adance da kuma yin magani shekara da shekaru.

An tabbatar da cewa yana sanya lafiyar jiki, amma duk da haka sai da aka kara bincike a kan amfaninsa.

KU KARANTA KUMA: Alamu 7 da mutum zai gane jikinsa na bukatar ruwa wanda mutane basu sani ba

An gano cewa yana maganin cancer, ciwon kai, karin jinni, tsufa, ciwon ido, ciwon suga, ciwon kai, kwarin kashi, da cutar siga.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng