Latest
Tsohon mataimakin shugaban jamiyyar PDP na kasa, Cif Ishola Filani ya mutu. Cif Filani wanda ya kuma kasance shugaban PDP na Kudu maso yamma tsakanin 2012 da 2014, ya rasu a ranar Alhamis, 5 ga watan Afrilu a Landan.
Mahaifin Khadija ya bayyana cewa sun kadu matuka da wannan bala’I da ya gamu da shi, ya kara da cewa su dai har yanzu basu san wanda ya kashe mudu diya ba, ita ta kashe kanta, ko wani ne ya kasheta? Allahu A’alamu.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito kwamishinan Yansandan jihar, Austin Iwar ya bayyana haka ga manema labaru a ranar juma’a 6 ga watan Afrilu, inda yace daga cikin bindigu akwai AK47 guda 20, bindigun toka 42, Bindigar ‘Pump Action’ guda
Marubuciyar, Fatima Bukar ta tunatar kan yadda Maiduguri yake kafin zuwan ta’addanci da ya maida babban birnin Borno wajen zubar da jini, hawaye da kuma bakin ciki. Ta kara da bayyana irin nasarorin rundunar sojin Najeriya akansu.
Wani babban malamin addinin musulunci a ke Kaduna, Sheikh Samail Abbas Dakace ya rasu yana da shekaru 64 a duniya. Babban dan malamin, Abbas Samaila ne ya bayar da sanarwan rasuwar ga kamfanin dillanci labarai NAN a Zaria. Malamin
A ranar Alhamis din da ta gabata ne hukumar Sojin Sama ta Najeriya, ta yaye sabbin dakaru 195 daga makarantar horaswa ta NAF Military Centre dake garin Kaduna bayan tsawon watanni shidda da suke shafe na koyan makamar aikin.
Kamar yadda kuka sani yankin arewa maso gabashin Najeriya na cikin wani hali na ibtila’i. Daya daga cikin jihar dake fama da wannan hali kuwa ita ce jihar Borno. Sakamakon rikicin Boko Haram al’umma da dama sun zamo marasa galihu.
Mun samu labarin cewa yar'asalin jihar Kogin ta rattaba hannu akan wata yarjejeniya ta shekaru biyu tsakanin ta da Asian record Label da Petra Entertainment a shekara ta 2017, wanda muka samu labarin ya janyo mata samun sabuwar..
‘Yan Sanda sun gano bindigogi 107 da harsasai daga hannun wadanda doka bata basu izinin amfani dasu ba a jihar Anambara. Sifeta Janar Idris ya bayarda da umurnin cewa duk wasu makamai da ake amfani dasu a kasar nan ba da izinin do
Masu zafi
Samu kari