Latest
Kamar yadda muka samu, wani abun alfahari ya samu al'ummar arewacin Najeriya bayan da aka samu wata budurwa mai kananan shekarun da ba za su wuce 25 ba a duniya da ta kammala digirin digir-gir a jami'ar Covenant mai suna Chiamaka
Hausawa dai na cewa mutuwa rigar koma. Hakan kau ta faru a jihar Kano inda daya daga cikin fitattun 'yan jihar da suka yi fice a fannoni daban daban mai suna Khalifa Isyaka Rabi'u ya koma ga mahaliccin sa. Marigayi Khalifa Isyaka
A yayin da a ranar Juma'ar da ta gabata ne aka gudanar da jana'iza inda aka sanya gawar Marigayi Khalifa Sheikh Isyaka Rabi'u a makwancinta, gwamnatin jihar Kano ta yiwa zakakurin malamin kyakkyawan karamci na din-din-din.
Jami'an hukumar nan ta gwamnatin tarayya dake yaki da safarar mutane zuwa kasashen ketare watau National Agency for the Prohibition of Trafficking in Persons, watau NAPTIP a takaice sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane biy
Kwamandan hukumar rundunar nan dake yake da safara tare kuma da shan miyagun kwayoyi ta tarayyar Najeriya watau National Dr*g Law Enforcement Agency, NDLEA a jihar Ondo mai suna Muhammad Sokoto ya sanar da samun nasarar bankado go
A ranar Alhamis dinnan ne wata babbar kotu a kasar Sudan ta yankewa wata yarinya 'yar shekara 19 hukuncin daurin rai da rai, sakamakon kashe mijinta da tayi domin yayi mata fyade. Anyi kira ga shugaban kasar ta Sudan Omar...
Wata mata ta kama mijinta da wata mata kiri-kiri a filin jirgi yayin da suke kokarin, hawa jirgi domin fita kasashen waje yawon shakatawa. A cikin fushi, matar ta kama gashin daya matar yayin da ta kama su a filin jirgin saman...
Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Abuja bayan ya kai ziyara kasar Amurka da kuma birnin Landan inda ya yi kwanaki hudu. Jirgin shugaban kasar ta sauka a yammacin yau misalin karfe 6.45 a filin tashin jiragen sama na Nnamdi Azikwe d
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya daga tafiyar da ya yi zuwa Landan don ganin likitansa. Kamar yadda muka samo daga jaridar Daily Trust, jirgin shugaban kasar ya sauka a filin tashin jirage na Nnamdi Azikwe da k
Masu zafi
Samu kari