Mutuwa-rigar-kowa: Abubuwa 4 da za a iya tuna Khalifa Isyaka Rabi'u da su

Mutuwa-rigar-kowa: Abubuwa 4 da za a iya tuna Khalifa Isyaka Rabi'u da su

Hausawa dai na cewa mutuwa rigar koma. Hakan kau ta faru a jihar Kano inda daya daga cikin fitattun 'yan jihar da suka yi fice a fannoni daban daban mai suna Khalifa Isyaka Rabi'u ya koma ga mahaliccin sa.

Marigayi Khalifa Isyaka Rabi'u, dai ya rasu ne a ranar Talatar da ta gabata wani asibiti dake a birnin London, sannan kuma aka yi jana'izarsa a birnin Kano ranar Juma'a.

Mutuwa-rigar-kowa: Abubuwa 4 da za a iya tuna Khalifa Isyaka Rabi'u da su
Mutuwa-rigar-kowa: Abubuwa 4 da za a iya tuna Khalifa Isyaka Rabi'u da su

KU KARANTA: Ministoci 5 da ke son zama Gwamna a jihar su

Legit.ng ta samu cewa marigayin mutum ne da ya shahara kan abubuwa da dama na rayuwa. Haka zalika kamar yadda muka saba, ga kadan daga cikin abubuwan da ake tunanin ba za'a taba mantawa da shi ba indai har ana maganar sa.

1. 1.Karatun AlKur'ani

2. Hada kasuwanci da karantaswa

3. Taimakon marasa karfi da mabukata

4. Taimakon al'umma

Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel