Latest
Tsohuwar fitacciyar jarumar nan ta kamfanin shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Fati Muhammad, ta bayyana auren jarumi Sani Musa Mai Iska a matsayin babbar nadamar ta a rayuwa. Jarumar ta bayyana hakan ne a wata hira da tayi.
Shugaban kungiyar likitocin mahaukata a Najeriya, Dakta Taiwo Sheik ya bayyana cewa sabon binciken da aka gudanar ya nuna cewa kasha 85 cikin 100 na mahaukata a Najeriya matasa ne masu shekaru tsakanin 18 - 38.
Kamar yadda kuka sani yana daga cikin halayyar mata, neman hanyar da su mallaki miji. Irin wannan lamari kan ba wasu mata matsala wajen gane yadda za su bi su mallaki miji cikin sauki. Wasu daga ciki gani suke, zuwa wurin boka ne
Mu na da labari cewa Hatsabiban ‘Yan wasan Duniya za su koma taka leda a kasar Sifen. Real na neman sayen Mohammed Salah da kuma ‘Dan wasan gaban PSG watau Neymar Jr su rika bugawa tare da su Cristiano Ronaldo.
Dayake tabbatar da faruwan harin, shugaban kungiyar matasan kabilar Tibi na jihar Nassarawa, Benjamin Ngitamen yace zaman tattaunawa da aka yi tsakanin Fulani makiyaya da yan kabilar Tibi manoma bai haifar da da mai ido ba.
Hyat yayi martani cewa duk wanda ya tsinewa sanatocin shima kansa tsinuwar zata hau kansa, ya fada hakan ne a Zankwa dake karamar hukumar Zangon Kata, lokacin da suke bikin cin abinci na wadanda suka dawo jam’iyyar daga APC.
A ranar Laraba, 9 ga watan Mayu, kakakinn hukumar bayar da agajin gaggawa na shiyar Arewa maso gabas, Abdulkadir Ibrahim ya tabbatar da cewa wasu yan kunar bakin wake mata biyu sun tayar da kansu a kusa da masallaci a Maiduguri.
Tabbas Najeriya kasa ce da ta tara miliyoyin zakakurai da suka yi fice a dukkan fannonin rayuwa tun daga gida Najeriya har ma zuwa kasashen waje idan suka fita. Watakila wannan ne ma ya sanya da shugaban kasar Najeriya a watan da
Tsohon Jakadan Amurka a Najeriya, John Campbell, ya bayyana cewa idan har gwamnatin Najeriya karkashin shugaba Muhammadu Buhari ta ci gaba da garkame shugaban kungiyar yan Shi'a to lallai za a iya samun rikici irin na Boko Haram.
Masu zafi
Samu kari