Dandalin Kannywood: Jaruman fim din Hausa 6 da suka rasu tauraruwar su na tsakiyar haskawa
Tabbas kamar dai yadda masu iya magana ke cewa, mutuwa daya ce amma dalilan ta ne masu yawa. Mutuwa dai rigar kowa ce kamar dai yadda ake cewa kuma dukkan mai rai, tabbas wata rana zai zama gawa.
Haka zalika ko da yake dai mutuwa kan dauke mutane daga dukkan bagire na rayuwa kama daga mai kudi zuwa talaka, basarake ko attajiri, mutuwar shahararrun mutane takan dauki hankali sosai.
Haka abun yake ma a masana'antar shirya fina-finai ta Kannywood inda mutuwa a nan ma bata kyale jaruman ta ba maza da mata.
Legit.ng ta tattaro wasu daga cikin mutuwar da aka samu da ta riski jarumai a masana'antar yayin da suke tsakiyar tashe sannan kuma tauraruwar su ke tsakiyar ganiyar haskawar ta.
1. Ahmad S. Nuhu
2. Rabilu Musa Ibro
3. A'isha Dankano
4. Amina Garba
5. Hauwa Maina
6. Balaraba Muhammad
Idan ka na da wani shawara ko bukatan bamu labari, tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da
Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa
KU LATSA: Sabuwar hanyar karanta labarain Legit.ng HAUSA
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Asali: Legit.ng