Latest
Wannan lamari ya faru ne a ranar Alhamis din da ta gabata, a unguwar Kaje, dake karamar hukumar Chachanga na jihar Neja, inda sakamakon dan banzan dukan da Mahmud ya sha a hannun yan uwansa, ya zubar da jinni sosai.
Musulmai da dama sun nemi kamafanin ta nemi afuwan Musulman Duniya, tare da janye giyan daga kasuwanni, musamman saboda Kalmar ‘La Ilaha Ilallah Muhammad Rasulullah’ dake rubuce baro baro a saman kwalbar giyan.
Runduna ta musamman masu aiki da kwakwal na hukumar Yansandan Najeriya, IRT, ta samu nasarar cafke wani rikakken dan bindiga, da ya shahara a satar mutane, mai suna Ibrahim Barau, inkiya Rambo a jihar Kaduna, inji rahoton NAIJ.com
Hukumomin kasar Sudan sun tabbatar da kama mahalukin da ya kashe wan jami’I a ofishin jakadancin Najeriya dake kasar Sudan, sai dai abin mamakin anan shi ne wannan makashin maza ba namiji bane, mace ce, kamar yadda NAIJ.com ta sam
A halin yanzu, Najeriya na samar da kimanin gangan man fetur miliyan 2.8 a kowanne rana a kididigar da akayi a 2006 wanda yakan ya dora Najeriya a matsayin kasar da ke kan gaban wajen samar da man fetur a nahiyar Afirka kuma na 6
‘Yan sanda sun kama iyaye da ‘yan uwan amaryar ne bayan surukin su, Shuaib Dauda, ya shigar da korafi bayan an nemi amarya an rasa sa’i’o kadan da daura aure. Wani jami’in dan sanda a ofishin su dake Kaduna Road, Aliyu Lawal, ya
Dan sanda da aka harbe na daga cikin jami’an ‘yan sanda dake yaki da fashi da makami (SARS) dake aiki a kan babbar hanyar ta Abuja zuwa Kaduna. Dan sandan ya mutu ne bayan harbin day a same shi yayin da suke musayar wuta da ‘yan f
NAN ta rawaito cewar jama’ar rukunin gidajen 202 dake garin Maiduguri sun shiga halin dimuwa da juyayi biyo bayan kwakule idon wani mutum, ta karfin tsiya, dan gudun hijira dake zaune a unguwar. Majiyar NAN ta bayyana mata cewar,
Kayan dai mallakar Mai katin na sayar da daskararrun kajin ne Uwargida Benita Egbuchua, kuma ta samu damar satar ne bayan ta kwaikwayo takardun izini (Invoice) na gidan gonar Silver Stone da ta ke yiwa aiki ta hanyar bawa waɗanda
Masu zafi
Samu kari